News

A duka duniya farashin kayan abinci ya kai matsayin da bai taɓa kaiwa ba, tun bayan mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine a 2022.