Shekaru 30 bayan kisan kiyashin Srebrenica a Bosnia da Herzegovina, wadanda suka tsira har yanzu suna neman sulhu da adalci. Wannan kisan kiyashin, shi ne mafi muni a Turai tun bayan Yaƙin Duniya na ...
Yaƙin Gaza ya haifar wa duniya muhawara kan ko Isra'ila ta aikata laifin kisan ƙare dangi, da ake ɗauka a matsayin mummunan laifi ƙarƙashin dokokin duniya. Zuwa tsakiyar Agusta, hare-haren sojojin ...